@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
GA ADDU'AH DAGA ISAH ALMASIHU (A.S)
Nasan idan aka kasa al'ummar da ke rayuwa cikin wannan qasa 100%, za ka sami 60% na cikin damuwa ta bashin da ya hau kansu, kuma ba su sami ikon biya ba, to, ga mafita ta samu !
Wata rana wani mutum ya kokawa Isah Almasihu (A.S) game da bashin da ya dame shi har ya kasa biya. Sai yace masa, kace;
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
‘’ ALLAHUMMA YAA FAARIJAL HAMMI, WA MUNAFFISAL GHAMMI, WA MUZHIBAL AHZAAN, WA MUJEEBA DA'AWATIL MUDHDAREENA, YAA RAHMANAD-DUNYA WAL AAKHIRATI WA RAHEEMAHUMAH, ANTA RAHMAANIY WA RAHMANU KULLI SHAI'IN, FARHAMNIY RAHMATAN TUGHNEENIY BIHAH AN RAHMATI MAN SIWAAKA, WA TAQDHEE BIHAH ANNIY DAINA ‘’
KU KARANTA NAN 👇
☞ ͡Da Ɗumi-Ɗumi: Yaron gwamna Nasir El-Rufa'i yayi wa wani ɗan Ƙabilar Igbo Barazanar yiwa Mahaifiyar sa Fyaɗe
☞ ͡Kayi abinda ƴan Nijeriya zasu riƙa tunawa dakai bayan kabar mulki – Sakon Gwamnan Sokoto Ga Shugaba Buhari
☞ ͡Sojojin India da Pakistan sunyi musayar wuta a yankin Kashmir, Mutum biyu sun rasa ran su
(Yaa Allah mai yaye damuwa, mai kawai da baqin ciki, mai rushe runduna, kuma mai amsa kiran wanda ke cikin qunci (buqatuwa), yaa wanda rahmarsa ta mamaye duniya da lahira kuma mafi jin qansu, kaine mai jin qai gare ni kuma mai jin qan komai-da-kowa, ka ji
qaina da rahmarka wacce za ta wadatarni daga jin qan wani koma bayanka, kuma ka biya min bashina da ita (rahmar taka))
-MAFATIHUL-JINAAN
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
09039791509
~13th April, 2020.
KARANTA MUHIMMAN LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Tunatarwa