Ku kasance da Shafi dake ilmantar daku, nishadantar daku, da kuma fayyace gaskia komi dacin ta
Bin Haroun Sigau
Imam Musa Khazeem (As) yana cewa; "Duk gidan da akwai mazaje masu sunan, Muhammad, Ali, Hasan, Hussain, Talib ko Abdallah da kuma mace mai suna Fatima. Baza'a samu talauci, fansa, da kuma zulumi a cikin sa ba"
KARANTA WANNAN: Dokoki 17 da ke kan mace saliha (15)
◉Hikima Kayan Mumini Part 3
◉Nazari akan rayuwar aure Part 1
Wannan wani matakine na biyu wajen gina iyali na gari, bayan ka samar wa ƴaƴan ka uwa ta gari, to, wajibinka ne suma ƴaƴan ka sanya musu sunayen manyan bayin Allah, don neman tabarruki, da saka ran ran zasu biyo halin wanada aka saka musu sunan sa.
Bugu da ƙari kuma akwai wata kariya ta musamman ga wanda ya saka sunan Ma'asumai cikin gidan sa, gidan zai zama cikin kariyar ubangiji.
Allah ya bamu albarkacin wadannan tsarka, ya kuma bamu ikon koyi da hanyar su, da biyayya ga umurnin su. IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Tunatarwa