Imam Mahdi (Ajtfs): Wacce tambaya kake tsoro Imam (As) ya tambaye ka??






Abbagano✍

To, mun jima muna kiran cewa muna son Imam Mahadi,kuma muna son bayyanar sa yau ko gobe domin mu taimaka masa!!!

Amman kayi tunani kuwa dan uwa !!!!?

Da'ace mafarkin mu na fatan bayyanar sa zai kasance, yazo ya riske ke ka, shin wacce tambaya kake tsoro Imam Mahadi ya tambaye ka??

Da'ace Imam zai tambaye ka,me yasa katsaya a matakin da kake kai yanzu, mene ne kake aikatawa?

👉Ya tambaye ka dangane da babban mataimakin sa, Sayyid Ibrahim zakzaky, shin ka taimake shi!!!??

👉Shin kabada jinin ka don kareshi ??
Koko wani sassa karasa ajikin ka??

<KARANTA WANNAN: 
◉Dokoki 17 da ke kan mace saliha (15)
Hikima Kayan Mumini Part 3
Nazari akan rayuwar aure Part 1

👉 Shin karasa duk abinda ka Mallaka ne don bashi kariya?

👉Shin mekayi kuma mene zaka iya akan taimakon mataimakin sa??

👉 Shin kalmar labbaika danake yawan faɗa da maimaita wa kenan karya nake

👉 Danace rayuwata fansar jagora ce to shin yanzu na bada Rayuwar?

👉Idan ban iya taimakon Sayyid ba to tayaya zan zama daga cikin mataimakan Imam Mahadi??

👉Tsawon shekaru 4 cur ana riƙe da babban mataimakin Imam Mahadi, shin menai wajen ganin yasamu ƴanci?? IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA

KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post