Ilimi Shine Mafi Muhimmancin Zikiri





(DAGA SHAFIN MA,ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE___
TAREDA WAKILINMU RUHULLAH YOLA

Kuma ilimi (kamar yanda yagabata akoi maudu,I aka ilimi)
To shine muhimmi daga cikin wadannan azkar din, wato shinma nau'ine na zikiri koma shine yafi muhimmanci.

Harma acikin magabata akwai Wanda ya daki kirji yacema idan anasa ran dare yakasance lailatul kadri, to mafu kyawun ayyukan wannan dare shine a rayashi da muzakarar ilimi.

Wato tunda yana ganin muzakarar ilimi shi ibada ne saboda haka muzakarar ilimi wannan daren shi yafi kayi sallah ma.

LATSA NAN👇
☞ ͡Ku cika azumin ku, zuwa dare" – Faɗar Allah (T)
☞ ͡Iyali A Muslunci... Fita Na Uku (3)
☞ ͡Hukuncin Shan Ruwa


Zamu iya cewa kowane abu yana da muhallinsa ne wani baya tsayawa a muhallin wani ilimi da zikiri sun bambanta inkayi ilimi kawai bakayi zikiri ba, tobakamayi iliminba. Inkuma kayi zikiri bakayi ilimi ba, shima bakayi zikiri ba saboda duka guda biyun ne ake gwamawa, ilimi da zikiri.

Wadannan sune abincin ruhi don haka ko da kullum zamu hadune mudinga maimaita Abu guda, muyita fada muyita fada to dukda hakanan muna ciyar da ruhinmu da abinci ne muna rayashi----

#freezakzaky
#weareallazakzaky

KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post