Hukuncin wanda yaƙi ɗaukar Azumi, alhali yana da labarin ganin Wata







Abba Gano

👉Zaka samu zuciyar mutane da Abubuwa 4, magana Mai kyau, da nuna kulawa,da gaskiya,da mu'amala Mai kyau

👉Mafi dauriyar abunda zaka dauka a rayuwar ka, shine karabu da wanda yake cutar dakai

👉Koda yakasance Wanda aka zalunta kafiri ne, ya roki Allah (t) to zai amsa masa, bawai don son sa ba,sedan son adalci

👉Zukata suna dayawa, Amman Babu zuciya irin ta uwa,komai yawan zukatan dake tare damu

👉Kada kajewa saniya ta gaba, sannan kar kajewa jaki ta baya, wawan mutum Kuma karkaje mar ta ko'ina

👉Dabbobo na rayuwa cikin tsoron kura Koda yaushe, Amman akarshen rayuwa kura ce ke cinye su

Kazama cikin 'dar'dar ga Wanda kake tsammanin adalcin sa, seka dauke shi aboki,arhali makiyin kane

👉Kimar ka bawai Tana idon mutane bane, Tana hadafin kane,idan hadafin ka ya girmama, seka daukaka ga mutane

👉Abokin ka shine Wanda yake anfanar dakai, bawai Wanda yake Kiran kansa abokin kaba

👉Kada kazama ma'abocin addini Babu ilimi,domin Allah da ilimi ake bautar sa

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post