Hukuncin Shan Ruwa!





@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

AMSA DAGA FATAWAR SAYYID KHAMENE'I

TAMBAYA:- Shin, bin Ahlus-Sunnah wajen shan ruwa yayin da mutum yake tare da su ya halatta? Kuma menene ya wajaba kan mutum idan har yaga cewa yin hakan ya fita daga cikin taqiyyah, kuma bai kasance dole ba?

AMSA:- Ba ya halatta ga mukallafi ya bi wani wajen shigan lokacin shan ruwa, kuma ba ya halatta gare shi idan har yana da zabi ya sha ruwa, har sai ya tabbatar da faduwar rana shi da kansa ko kuma ta hanyar shari'ah.

 READ THIS👇
☞ ͡Hukuncin wanda yaƙi daukar azumi, alhali yana da labarin ganin wata
☞ ͡Yawan mutane, bashi ne ma'aunin gane gaskiya ba
☞ ͡"Kuma ku cika azumi zuwa dare" – Faɗar Allah (T)

NB:- Bin Ahlus-Sunnah anan ana nufin yadda suke yin saurin shan ba tare da lokaci yayi ba. Shine ake nuna maka cewa ko da ace ka sami kanka a gurin zamansu yayin shan ruwa, to, ba zai zalas don kunya ka karbi abin shan ruwansu kasha a wannan lokaci ba.

Na'am, za ka iya karbar abinda zai iya kasancewa ka ajiye shi har lokaci shan ruwa na shari'a ya cika. Kamar ace a baka Dibino ko lemo ko mangoro d.s.

Daga wakilanmu na Bauchi zone.

Tare da Ado Isah Guda.

       09039791509

~25th April, 2020.

KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post