@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
AMSA DAGA FATAWAR SAYYID KHAMENE'I
TAMBAYA:- Menene hukuncin 'yan mata da suka isa shekarun balagha, to, amma yin azumi na yi musu wahala zuwa wani haddi? Kuma shin, shekarun balagha ga mata shine shekara tara(9)?
LATSA NAN👇
☞ ͡Ku cika azumin ku, zuwa dare" – Faɗar Allah (T)
☞ ͡Iyali A Muslunci... Fita Na Uku (3)
☞ ͡Hukuncin Shan Ruwa
AMSA:- A bisa mashahurin magana shekarun balagha a wajen 'yan mata shine shekara tara na qamariyyah, to, a wannan hali wajibi ne suyi azumi. Kuma ba ya halatta su bar azumi don kawai wasu uzuri, to, amma da azumin zai cutar da su ko ya zama qunci a gare su, to, ya halatta su sha ruwa (Amma babu ramuwa a kansu).
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
09039791509
~26th April, 2020.
KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN