Hikima Kayan Mumini ✷Part 8✷






Daga Abba Gano

👉Anawa ra'ayin (so) shine zuciyoyi biyu su hadu bayan aure.

👉Soyaiya wani shauki ne da akejin sa a moreshi kafin aure,bayan aure Kuma yatashi daga so yakoma dedeto da juna

👉Kowa yana iyayin murmushi idan yaso, Amman namiji kadai ke murmushi yayin da zai kuka

DANNA NAN👇
☞ ͡Ahkham: Hukuncin  Masu Zama Da Janaba Da Gangan.. Futa Na Ɗaya (1)
☞ ͡Shekaru Sha Huɗu Masu Albarka
☞ ͡Nice Suhaila Ibraheem Zakzaky, Wa zai Tausaya Min??

👉Namiji bashine Wanda ya kashe tarin al'umma ba,Wanda yake iya fahimtar mutane shine namiji

👉Nawane koba nawa bane bashine Mai mahimman ci ba, aikata alkhairi ga kowa shine

👉Bazaka Kai matsayin komi ba a addini har seka Zama Mai girmama dukkan halittu

👉Yinwa da magana da wawaye da karancin bacci suna saka yawan fishi

👉Da nasara ne zakai ramuwa da shiru ne zakai kisa kayi hukunci da boyewar ka,

👉Sabani yanada anfani garemu wani lokacin,saboda musan abinda wasu suka biye a zuciyar su

👉Ka maida rayuwar ka da mutane, kamar ganyan bishiya,Wanda ya tsaya ya Zama naka Wanda ya sauka bai dawo wa

👉Akwai hanyoyin na ha'inci dayawa, Amman babu sama data (so) KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post