Rbtw: Abba Gano
👉Daukan zinare ga jaki, bazai saka shi yacanja suna ba, hakanan jahili koyasa tufafi Mai kyau
👉Dayawan zakaru suna tsammanin da carar sune gari yake wayewa,hakanan wawaye suke tsammanin Babu cigaba seta hanyar su
👉An tambayi Mai HIKIMA akan mutum Mai hankali,yace shine Wanda yasan sanda zai magana da inda zaiyita,da wazai yi
👉Zukata suna dayawa, Amman Babu zuciya irin ta uwa,komai yawan zukatan dake tare damu
KU KARANTA NAN 👇
☞ ͡Da Ɗumi-Ɗumi: Yaron gwamna Nasir El-Rufa'i yayi wa wani ɗan Ƙabilar Igbo Barazanar yiwa Mahaifiyar sa Fyaɗe
☞ ͡Kayi abinda ƴan Nijeriya zasu riƙa tunawa dakai bayan kabar mulki – Sakon Gwamnan Sokoto Ga Shugaba Buhari
☞ ͡Sojojin India da Pakistan sunyi musayar wuta a yankin Kashmir, Mutum biyu sun rasa ran su
👉Zaka samu zuciyar mutane da Abubuwa 4, magana Mai kyau, da nuna kulawa,da gaskiya,da mu'amala Maikyau
👉Ka Mika soyaiyar ka ga Wanda ke son ci gaban ka,
kayi abota ga Wanda yake rike maka sirri,
kabada lokacin ka ga Wanda yake yinka,
ka Mika bayanka ga Wanda ya jahilce ka,
ka nuna karfin ka ga Wanda yake son ganin raunin ka,
kabada zuciyar ka ga Wanda bai iya rayuwa seda kai.
👉Kayiwa mayaudari magani da cika alkawari,
makaryaci da gaskiya, azzalimi da afuwa
KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Muhimman zantuka