Hikima kayan Mumini ✷Part 5✷






Rbtw: Abba Gano

👉Dayawan mutane makafi ne wajen ganin lefi kansu da kurakuren su, Amman suna iya ganin nawasu

👉Kalamai na iyayin karya, Amman aiyukan mu suna baiyana hakika ne, kyautata aiyukan ka kodan gobe

👉Rayuwa yaki ce, yaki da kanka,wajen gyara da kuma yaki da yanayi Ka

👉Mafi kyawun sanaiya a rayuwa shine, mutum yasan iyakar sa

👉Nayi kuka sukace
kafiya kukan bala'i

Se nakoma dariya sukace kafiya wasa

Sena dinga yawaita murmushi
suka ce soyaiya nake nuna musu

Sena murtuke fuskata
sukace ahaka zaka mutu

Nayi shiru sukace baya magana

KU KARANTA WANNAN 👇
☞ ͡Covid-19 Da Gwamnatin Nijeriya – Nazari
☞ ͡Wake son gafarar Ubangiji da dawwama cikin farin ciki??
☞ ͡Hijabi: Bin Umurnin Allah ya gagara ma wasu, bare na Donald Trump


Nafara yawan surutu sukace yafiya surutu,don haka dole yafiya karya

Nayi hakuri sukace min matsoraci nake

Mene zanyi na burge mutane ??

Sena auna na nutsu nagane mutane baka iya musu,.

Ka nufi Allah a komi naka

👉Mamaki ga mutanen da suke kuka ga mutumin daya gangan jikin sa ya mutu

Amman basa kokawa Wanda zuciyar sa ta mutu

👉Mafi hankalin mutane shine Wanda yabar duniya kafin tabar shi, yagyara kabarin sa kan yashiga

👉Abubuwa uku kada ka Bata lokacin ka akan su

_1- tinanin abinda ya huce don bazai dawo maka ba_

_2- da ganin kanka daya wani don hakan baida anfani_

_3- da kokarin gamsar da mutane, arhali hakan bai taba yiwuwa_

KARANTA MUHIMMAN LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post