Hikima Kayan Mumini ✷Part 4✷




Rbtw: Abbagano

_👉Maganganun mutane kamar duwatsu ne, kodai ka dauke su a gadon bayanka, ko kayi amfani dasu ka gina bene da zaka hau ka daukaka_

_👉Nisantar mutane na wani lokaci zai bayyana maka mutane na kwarai a rayuwarka, zai bayyana maka wadanda suke rusa maka rayuwa._

_👉Mutum kwararre wajen mu'amala da maganganunsa da mutane zai rika Kutsawa cikin zuciyar dukkan wanda yayi tarayya dashi_

_👉Yayinda kaga mutane suna gudunka ahalin tsanani,to ka gane Allah ne ya jibinci lamarinka sai ka koma gareshi._

LATSA NAN👇
Hikima kayan mumini Part 4

_👉Kada ka gayawa mutane dukkan kyakkyawan abunda ka mallaka... ba kowa bane yake da kyakkyawar niyya game dakai,_

_👉Matsalolin da suka shafeka naka ne kai kadai, amma mu'amalarka da mutane hakkin kowa ce, Kada ka cakuda matsalolinka da mutane._

_👉Kada samun wani matsayi yasa kadinga jin kai wani ne.akwai wadan da kozaka shekara 1000 bazaka taro suba_

_👉Ina mamakin Wanda yake samawa kansa uzuri a Koda yaushe Amman baya yiwa wasu_
IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post