MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE
*Abbagano✍*
_👉Darasin da yakamata mugane shine, mutane suna rayuwa dakai ne gwargwadon amfaninka garesu, amfaninka na qarewa suke watsi dakai_
_👉Sau da yawa abinda muke son mu mantashi, shine yake tsayawa a kwakwalwarmu yaqi tafiya._
_👉Duk gidan dakaga yana zaune lafiya lallai mata suna haquri acikinsa, haqurinsu na qarewa gidan yake wargajewa._
_👉Me kyau yana tafiya ne domin mafi kyau yasami gurin zama, sharadin dai shine, ka amince da cewa Allah baya aikata mummuna_
_👉Da ciwo qwarai kazamewa mutane tamkar magani, bazasu nemeka ba sai lalura ta taso._
KARANTA NAN:
◉Hikima Kayan Mumini ✷Part 1✷
◉Bilkahi alaikum, "Wanda yake ganin bazai iya bada ransa ba, to, dama ya ja baya" –Sheikh Zakzaky
_👉Me makon yawan share hawaye da kake akullum, kayi qoqarin share wanda yake sanya ka hawaye daga rayuwarka ko ka huta._
_👉Baa gane zurfin soyayyar da akewa juna, har sai alaqa tasami tangarda._
_👉Aqarshe dai dole ka godewa wadanda sukayi watsi dakai, suka wulaqantaka, suka tozartaka, domin sune suka mayar da rauninka qarfi._
_👉Wanda yasan zafin damuwa, shikadai ne zai taimake ka lokacin daka shiga._
_👉Babana Yana mutukar sona,Amman iyaye maza 100 basa maye gurbin uwa_
Tags:
Muhimman zantuka