MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE
*Abbagano*✍
_👉Kada ka zaci rayuwarka zata dakata saboda sunyi watsi dakai, domin lokaci baya dena tafiya saboda lalacewar agogo._
_👉Tafiya da mutane awannan zamanin tayi kama da tafiyar motoci, idan baa bar tsakani ba to zaa yawaita yin Karo. Sai da ban iska_
_👉Dalilai guda biyu suke hanamu amince da mutane: 1-rashin sanin mu da mutanen. 2-saninmu da su mutanen sani nagaskiya._
_👉Biyayyar iyaye wani bashi ne da ba makawa zaa biyaka, irin yadda kabi iyayenka ta hakane yayanka zasu bika._
LATSA NAN: Mata ba masu raunin hankali bane, bare na imani ✷Part 6✷
_👉Yayinda kayi yunqurin cire mutum daga zuciyarka sai kaga yaqi fita,to ka tabbata zuciyarka mazauninsa ne nagaskiya._
_👉Biyayyar iyaye wani bashi ne da ba makawa zaa biyaka, irin yadda kabi iyayenka ta hakane yayanka zasu bika._
_👉Kada kadamu da abin hannun mutane.bawai hakan na nufin ka guje su bane.a,a kawai de kare mutunci ne_
_👉Yayinda damuwarka take damunka hakan na nuna cewa kai_ _rayayye ne, yayinda damuwar wasu take damunka hakan na nuna cewa kai mutumne_
_👉Ba lallai bane ko wanne mutum yazama kyakyawa,sai dai cikin kowanne mutum akwai wani abu me kyau wanda zaaso shi_
Tags:
Muhimman zantuka