Koya zata kaya, ga fanɗararrun mata da suka bijirewa umurnin Allah kan saka hijabi a wannan lokaci?
Sunki saka wa bisa umurnin da Allah yayi, na basu kariya da tsare su daga fadawa tarkon shaidan, amma sai suke ganin hakan takura ne wa rayuwar su, don a cewar su, suna bukatar susha iska.
Kuma yana ma ruge musu kwalliya, domin yana biye dukkan kwalliyar da mace yayi, sun manta Allah ya fisu sanin abinda zaifi zama Alkairi a garesu.
KU KARANTA WANNAN:
☞ ͡Non Communicable Diseases Part (3)
☞ ͡Zakzaky ne aka zalunta, bashi yayi zalunci ba, balle a yafe masa
☞ ͡Covid-19 da Gwamnatin Nijeriya – Nazari
Sai gashi wani Ƙasurgumin Kafiri, fasiƙi, makashin bayin Allah wai Donald Trump. Yazo yana bawa mata umurnin su riqa saka #Hijabi da #Niƙabi, sabida tsoron Cutar @Coronavirus.
Wanda baibi umurnin Allah cikin sauki ba, zai bige da bin dokar dole, don cetar rayuwar sa. Kuyi abinda zakuyi don ganin kun suturce kanku domin Allah, shine abinda yafi muku, cuta ta Allah ce, umurnin Allah take bi, in yaga dama zai jarrabci bawa komi imanin sa komai kuma yawan sabon sa.
In kuma yaga dama, ya yaki jarabtar mai saba masa, ya jarrabi mai aiki bisa iklasi, don kara ya kara masa kudanci zuwa gare shi.
Allah shi kyauta.....
@Bin Haroun Sigau
KARANTA MUHIMMAN LABARAI ANAN>>>>>https://w6ww.maasumah.com.ng/
IDANKUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Taskar Ma'aurata