HAR YANZU BA'ASAMU CIKAKKEN MAGANIN (CORONA VIRUS) BA!, A FADIN DUNIYA .

@Isma'il Abubakar Idris Katsina.

Cewar D.r Suleman Medical Center, ajiya wajen taron wayar dakan 'yan uwa dangane da Cutar Corona Virus wanda akayi a Filin Samji gidan Alhj Lawal, a yau Laraba 15/Apr/2020 dai-dai da 22/08/1441Hj.

Kwayoyin cutar Corona tana fara kama mutum ba batare da ya sani ba, cutar Corona bata kama mutum mai tsafta idan mutum mai kula da bakinsa ne bazata kamashi ba domin Kwayoyin cutar Corona bata shiga jikin mutum sai ta zauna a cikin bakinsa na tsawan kwana 3 bisa halshe,

Idan mutum nada Corona zai iya fiddata batare da ya san yana da itaba. Corona bata fara yiwa mutum illa har saitakai ga Hunhunsa a lokacinne hunhun mutum zai kumbiye kuma majina ta taru, tabbas corona zata iya zama ajikin mutum na tsawan kwana 14,  idan mai Corona yayi tari yasa hannusa ya tare zata zauna a hannunsa da majinar dukkan wanda ya gaisa dashi saiya kamu da cutar, cutar Corona zata iya awa 4,8 zuwa awa12.

Cutar corna cutace mai saukin dauka da saukin yaduwa a cikin al'umma, kada ka yarda wani ya cema akwai maganin corona babu sai dai asamu sauki amma ba warkewa ba, maganin cutar corona kada kayi sakaci ta ta kamaka shi ne kawai maganinta. Cutar corona batazo bane dan ta zauna idan mika kiyaye da dokokinta zatabar inda take.

Har yanzu ba'a samu tabbatancen maganin Corona Virus ba, cutar Corona tana haifuwar miliyoyin 'ya'ya a cikin huhun mutun, domin daya tana haifuwar dayawa ko wane cikinsu zaita haifuwa.

Cutar corona baruwanta da bambancin yanayi zafi ko sanyi, domin in kwayoyin cutar corona ta zauna saman mota zata iya kai awa 7 bata mutu ba, idan Kwayoyin Cutar Corona ta hau bisa kafet ko bango zatafi kwana 3 bata fita ba.KARANTA MUHIMMAN LABARAI ANAN>>>>>https://w6ww.maasumah.com.ng/

IDANKUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post