Gwamnatin Jihar Katsina ta sassauta dokar hana zuwa Sallar Juma'a wadda za'a cigaba daga wannan satin akan wasu tsare-tsare da dokoki da tayi kamar haka:
1. Bada dama ga wasu Manyan Masallatai tare da samar masu abubuwan kariya irinsu: i. Tankunan ruwa ii. Sabillai iii. Abin kariyar hanci da baki (face mask)
2. Takaita Hudubobi da Sallah domin sallamar al'uma cikin lokaci
3. An bada dama ga duk wani Masallacin Juma'a yin Sallah matukar zai tanaji duk irin abubuwan da Gwamnati ta tanada a Masallatan da taba damar yin Sallah
Muna rokon Allah ya kara tsaremu daga wannan annoba inda kuma ta shiga Allah ya yaye masu ita.
Report by:
IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANANAbubakar Shafi'i Alolo
Director General
Katsina Mobile Media Crew
Tags:
Daga marubata