Farin ciki ga dan Gwagwarmaya ibada ne..




Bismillahir Rahmanirrahim.

_*Khadija lawan daura✍*_

Da farko dai idan mukace farin ciki kowa yasan mene farin ciki ko nace murna.

Farin ciki dai wani abune dake tasiri a zukatan bayi wanda shi yakan samu ne a lokacin da aka faranta maka da wani abu.

Misali: sai aka kiraka wane ansai maka mota tofa zakaji wani dadi a cikin ranka wannan shine farin ciki.

Mu yan gwagwarmaya farin ciki a gurinmu wajibi ne kona ce dolene, saboda yana da kyau idan ubangiji ya mana kyauta mu gode masa sannan kuma muyi farin ciki.

Dan haka farin ciki gamu Yan gwagwarmaya ibada ne tunda Allah (t) idan yamana baiwa dolene mu gode masa, mu rungumi wannan baiwar hannu bibiyu, ubangiji zai nunka mana da Wanda yafishi.

📧hakkinamediavoice@gmail.com

Allah ka kara tabbatar damu a farin ciki a zukatan su sayyid (h) dama mu baki daya

_*Wasallallahu Ala Muhammad wa Ali Muhammad.*_up IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: m

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post