DOMIN SANIN YADDA ZAKA HADA HAND SANITIZER

Yadda ake hada sensitizer

@Ma'asuma Nigeria News Updates

Da farko zaka Nemo wadannan chemical din: Gasu kamar haha:-
1: glycerine
2:hydrogen
3-Ruwa Masu kyau (Pure Water)
4:spirit


Yadda ake hada wa

Zaka zuba ruwa Kofi biyu wato kofin shayi. A mazubi kamar Bokiti ko makamancin SA.

Sannan sai samu ruwan spirit rabin kwalba za'a zuba a cikin mazubin.

Sannan Sai a saka cokali daya na glycerine. Shima a cikin ruwan bokitin.

Sai a kara cika cokali daya na hydrogen. Shima a zuba shi a cikin ruwan.

Bayan a gama hade su duk a wuri daya.  Sai a rika girgiza shi ke nan. Sai a ringa wanke hannuwa da shi. Da kuma muhallin da ake bulatbu a tsaftace shi.

Allah ya karemu.

Daga Shafin ISMA, KANO.
Tare da  wakilinmu:
Auwal M Tukur
2/4/2020

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post