@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
KI KYAUTATA YIN ADO DOMINSA
Babu abinda miji yafi son gani daga matarsa fiye da adonta, domin shine zai riqa jan hankalinsa wajen sha'awarta.
Haqqi ne a kanki ki riqa daukar tsahon lokaci don gyara kanki domin mijinki, wanka ne ko shafa-shafe ko kuma kwalliyar fuska da ta sitira (dress
LATSA NAN👇
◉Nazari akan Rayuwar Aure Fita Na Biyu (2)
◉Hikima kayan mumini Part 2
◉Sister a Social Media Fita Na Ɗaya (1)
Yawaita adonki shi zai rage masa yawan sha'awar wasu mata daga waje, domin su a kullum shine babban abin yi gare su don jan hankalin samari da bazawarai.
Mijinki zai raja'a kan wasu mata dake waje 'yammata da bazawarai kawai don iya kwalliyarsu da fara'arsu gare shi.
Kuma matuqar ba kya gyara kalli gare shi, abune mai sauqi kiga yana yawan qaurace miki ba tare da kin san qwaqqwaran dalili ba.
GYARA KANKI KI NISANTAR DA MIJINKI DAGA SHA'AWAR MATAN WAJE!
IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Daga wakilanmu na Bauchi zone.Tare da Ado Isah Guda.
08126385470-09039791509
~7th April, 2020.