Daga:
Isma'il Abubakar Idris Katsina.
Dirar Mikiyar Sojojin gwamnatin Nijeriya bisa Jagorancin Yusuf Tukur Burtai (L.a) da umurnin Shugaban Kasa Muhammadu Buhar (L.a) akan Al'umma Musulmai mabiya mazhabar Shi'a wadan da ba suda ko allura da sunan Makami a garin Zariya, a shekara ta 2015
A garin Zariya ankashe Al'umma Musulmai Mabiya Malam Ibrahim Zakzaky Maza da Mata sama da 2000, an kashe Mata masu ciki 23, an kashe Yara kanana 193, an kone sama da mutane 40 da wuta a cikin daki, an halbi mai ciki ta haihu an albi jaririn da ta haifa, an buzne Mutane sama da 400 a rami daya da ransu, an yan kewa Matan mu gabansu da wuka, ankashe 'ya'yan Malam Zakzaky na cikinsa guda 3, an kashe Yayar sa, an halbi Matarsa, anyiwa Malam ruwan Harsasai har saida suka kasheshi Allah ya ta dashi.
Bayan aiwatar da wannan mummunan Ta'addanci na Gwamnatin Buhari (L.a) na kawo karshen Shi'a a Najeriya anbi an rusa gidan Malam, an Rusa Makaranta Fodiyya dan Magaji, an Rusa wajen Taronmu Hussainiyya Baqiyyatullah, Anje kabarin 'ya'yan Malam da na Mahaifiyarsa an to ne, a yanzu haka ana tsare da Malam da Iyalinsa da Almajiransa a gidan Yari bayan wata Babbar kotu ta bada umurnin cewa " Asaki Malam, abiyashi diyyar jininsa dana 'ya'yansa, a gina masa gida a inda yakeso, asanya Kwamishinan 'yansanda ya rakashi hargida abashi hakuri".
Har yanzu gwamnati tayi kunnan uwar shegu da wannan umurnin na Babbar Kotu bayan an tabbatar da Malam da Iyalinsa da Almajiransa basuda laifi asalima shi ne akayiwa laifi. Malam baya da lafiya anki kaishi Asibiti ganin likita, an hana muyiwa malam magani haryanzu akwai Harsashi acikin Jikin Malam.
Kungiyoyi daban-daban sunyi kira da Asaki Malam Zakzaky an tabbatar da ba yada laifi, wasu kungiyoyin sunyi kira asaki malam domin fita waje neman lafiya gwamnatin Najeriya mi kike nufi da Malam Zakzaky...?.
Har yanzu gwamnatin Najeriya na tsare da Malam bisa Zalunci ba tare da laifin komi ba a haramtacciyar gidan yarinta na Kaduna.
KUBIYOMU A SHAFINMU NA FACEBOOK KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARAI SAHIHAI
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Ma'asuma Nigerian News Updates
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
#FREE_ZAKZAKY