Wadanda basu sani ba to su sani lallai lokacin General Sani Abacha talakawan Nigeria sun dandana kudarsu,sun Sha bakar wahala,sun ci uwar wuya,a wancan lokacin na General Abacha duk Wanda ya kuskura ya soki Gwamnatin Abacha,ko dai ya tafi kurkuku ko ya sheka barzahu.
Tsabar soyayya da kaunar talakawan Nigeria ne General Abacha ya Kira taron addu'a tare da saukar Qur'ani Miliyan daya da fatan dukkan Wanda yake shine matsalar Nigeria Allahu Ta'ala ya kashe shi, kawai sai Allahu Ta'ala ya amshi addu'ar da aka Yi...
KU KARANTA NAN 👇
☞ ͡Da Ɗumi-Ɗumi: Yaron gwamna Nasir El-Rufa'i yayi wa wani ɗan Ƙabilar Igbo Barazanar yiwa Mahaifiyar sa Fyaɗe
☞ ͡Kayi abinda ƴan Nijeriya zasu riƙa tunawa dakai bayan kabar mulki – Sakon Gwamnan Sokoto Ga Shugaba Buhari
☞ ͡Sojojin India da Pakistan sunyi musayar wuta a yankin Kashmir, Mutum biyu sun rasa ran su
Yanzu ko me yayi zafi sai ga Yahaya Maigoro ya taso da wancan tsohon zancen...

Amma dai zamu je zawiyyar Shehu Adam mu tambayi babban muridi Jikan Hajiya Rabi ko Kuma mu je Masallacin bakin round mu tuntubi Janbullah Haidar menene abin Yi.
KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN