Da Ɗumi-Ɗumi: Yaron Gwamna Nasir El-Rufa'i yayi Wa Wani Ɗan Ƙabilar Igbo Barazanar Yiwa Mahaifiyar Sa Fyaɗe







Yaron Gwamnan Kaduna Malam Nasir El-Rufa'i, yayi wa wani ɗan Ƙabilar Igbo barazana da zai yiwa mahifiyar sa fyade.

Hakan ya faru ne a kafar sadarwa ta Twitter yadda mutane ke ta kawo korafi akan irin mulkin zalunci da danniya da Buhari yake Hadi da Mahaifin shi Bello ɗin (Yaron El-Rufa'i) .

A Sa'ilin da suke tattaunawa da matashin ta Saƙon kai da kai, shine fa, firar ta sauya salo, yadda maganar tayi wa matashin girma.

KU KARANTA WANNAN 👇
☞ ͡Covid-19 Da Gwamnatin Nijeriya – Nazari
☞ ͡Wake son gafarar Ubangiji da dawwama cikin farin ciki??
☞ ͡Hijabi: Bin Umurnin Allah ya gagara ma wasu, bare na Donald Trump



Ya fito yana faɗawa duniya, abin da wannan yaron Gwamna yake faɗa hade da tura kwafin maganar da suka yi dashi Bello Nasir El-Rufa'i din.

Abin kamar wasa ya girmama, matasan igbo da saura masu kishi da takaicin abinda yaron yayi, suka Haɗa 'Trending' kowa yana kawo korafin sa da kakkausar murya.

Bayan jin abinda ke wakana ne, ita Uwar Bello matar El-Rufa'i ta fito itama da kanta a nata take cewa;
Gashi kamar haka👇👇
"Dukannin abida yayi daidai ne cikin ƙauna da yaƙi"

Kome mutane zasu fahimta da wannan magana???

Muna dauke muku da Kwafin hoton Maganganun matasa biyun ku duba anan👇👇


KARANTA MUHIMMAN LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post