Ko kun san da wacce murya Allah yayi magana da Manzon Mu (S) a daren da zaiyi Mi'iraji??

A



Mi'iraji:

Yazo a cikin Kashful Gummah, an ruwaito daga Abdullahi Ibn Umar yace, watara wani ya tambayi Manzon Allah (S), da wacce murya Allah mai girma da ɗaukaka yayi magana dakai, a daren dakai Mi'iraji???

KU KARANTA WANNAN 👇
☞ ͡Covid-19 Da Gwamnatin Nijeriya – Nazari
☞ ͡Wake son gafarar Ubangiji da dawwama cikin farin ciki??
☞ ͡Hijabi: Bin Umurnin Allah ya gagara ma wasu, bare na Donald Trump

Sai Manzon Allah (S) ya bashi amsa yana mai cewa; "Da muryar Ali Ibn Abi Talib (a.s) Yana cewa, Ya Ahmad! Nine matuqar tuqewar da babu kama ta, baza'a iya gwamani da wani abu ba, kuma nasan abinda ke ɓoye cikin zuciyar ka.

Da togiya akan Ali ɗan Abi Talib, baka da wani cikakken aboki bayan sa, shiyasa na zaɓi magana dakai, da muryar Ali Ibn Abi Talib (a.s), sabida ka sami kwanciyar hankali a zuciyar ka." [Kashf Al-Ghummah, Mj Na 1, Shafi Na 106].

Allahu Akbar, Allah ka kara mana soyayyar mafi suyuwa a wurin Manzon Allah (S), ka bamu ikon koyi da tafarkin Su (a.s)


@Bin Haroun Sigau

  KARANTA MUHIMMAN LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post