YAN SHI'A SUN RABA HAND SANITIZER YAU KANO
A yau Laraba 15/4/2020ne, Yan uwa musulmi almajiran Sheikh Al-Zakzaky ,da aka fi sani Yan Shi'a. Sun rabawa bayin Allah kyau hand sanitizer,wato abin tsaftace hannu a cikin garin Kano. Yan shin sunyi wannan rabon a round about na Tal-Udu dake tsakiyar Birnin na Kano.
Sai dai a lokacin bayar da wannan abin, shine yadda al'umma suke to rige rige wurin zuwa su karba. Tare da nuna godiyar su,da jin dadin da wannan taimakon da aka yimu. Sannan al'ummar da aka rabawa suna tayin addu'ar Allah ya saka da Alkhairi. Tare da yin fatan Allah ya gaggauta fito da shugaban na Shi'ar (Sheikh Al-Zakzaky).
Daga wakilanmu:
Auwal M Tukur
15/4/2020

Tags:
Jagoran Gaskiya