CORONAVIRUS| Yadda Aka Shigo Da Gawar Abba Kyarii A Abuja Nigeria

MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATES🇨🇮

 Tare da Wakilin mu:Aljawad j mahmud kagara

Kamar yadda aka sanar da mutuwar Abba Kyari Shugaban Ma'aikatan Fadar Shugaban Kasa Da Safiyar Yau Asabar 18/4/2020 Sakamakon Cutar Covid-19 data Kama shi tun a makwannin baya.

Wanda yau Asabar Allah ya Amshi Ransa
Yanzu haka dai An shigo da Gawar tashi garin Abuja Domin Yin jana izarsa kamar yadda kuke gani a Hotona 👇🏻👇🏻👇🏻

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post