Ci gaba da fafatawar Abuja cikin tsari tare da kaucewa annobar Covid-19



‘Yan uwa matasa dake fafatawar Abuja wajen aika sako ga al’umma da kuma kira ga gwamnatin Nigeria don ta gaggauta sakin jagoran Harkar Musulunci a Nigeria Sayyid Ibrahim Zakzaky suna ci gaba da gabatar da muzahara ta lumana cikin tsari da kuma kaucewa annobar Covid-19.

(ROHOTON ABNA24.com) ‘Yan uwa matasa dake fafatawar Abuja wajen aika sako ga al’umma da kuma kira ga gwamnatin Nigeria don ta gaggauta sakin jagoran Harkar Musulunci a Nigeria Sayyid Ibrahim Zakzaky suna ci gaba da gabatar da muzahara ta lumana cikin tsari da kuma kaucewa annobar Covid-19.

A jiya Talata ma sun gabatar da wannan muzaharar cikin tsari dauke da hotunan Malam [H] tare da kira ga gwamnati data gaggauta sakin sa da mai dakin sa Malama Zeenah.

Wadan nan kiraye kirayen na baya sun kara tsananta ne ganin yadda annobar Covid-19 ta barke kuma ga yanayin da dama Malam da mai dakin sa ke ciki na matsanancin rashin lafiya.

A yau dai Malam yana kwararar shekaru biyar ke nan a tsare tun bayan harin da sojojin Nigeria suka kai a gidan sa dake Gyallesu a shekara ta 2015, duk da kasancewar kotu ta bayar da umurnin sakin sa.

KARANTA MUHIMMAN LABARAI ANAN>>>>>https://w6ww.maasumah.com.ng/

IDANKUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post