Buhari ya umurci Gwamnatin Chadi data daina kashe ''Yan ta'addan Boko Haram – Imam Of Peace






Wani bawan Allah mai suna Imam Of Peace, ya wallafa a shafin sa na Twitter yana cewa; Buhari ya roƙi gwamnatin Chadi dasu daina kashe 'yan ta'addan boko haram.

Mu tuna cewa gwamnatin Chadi tayi nasarar kashe sojojin Boko haram ɗin da suka kai kimanin mutum 1000. Baya ga haka sujojin sun rasha kayan yaƙin su guda Hamsin da biyu (52).

Baya ga shugaban boko Haram ɗin sai tura Sauti mai mitsi da nara motsi yake yana mai yiwa Shugaban ƙàsar Chadi din gargadi, inba haka ba ya fara fatautar ransa.

A wata majiya kuma munji gwamnatin Chadin zasu dakatar da yaƙin su 8n suka gama da waɗannan mahara na Boko Haram, kuma baza su yaki wanda ya tsallake boda din kasar su ba.

KU KARANTA WANNAN: 
☞ ͡Non Communicable Diseases Part (3)
☞ ͡Zakzaky ne aka zalunta, bashi yayi zalunci ba, balle a yafe masa
☞ ͡Covid-19 da Gwamnatin Nijeriya – Nazari

Amma daga ƙarshe sai muka ji mutanen Chadin sun tsayarda yakin su d maharan bayan Maganar da Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari yayi musu na jan kunne.


Ga abinda ya faɗa a ƙarshe👇


KARANTA MUHIMMAN LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/

IDANKUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post