BAITUL MALIN KASAR NAN YANA CI DA WUTA

GOBARAR BAITUL ANKABUTIN NIJERIYA:

Talakan Nijeriya ya Rasa Tallafin da Aka masa Alkawarin

Shike nan ta faru ta kare, dama masu hankali a cikin talakawan basu sa rai da wannan tallafin ba, wadanda suka sa rai ma Yanzu dole su cire.

Yanzu dukkan Kudin Nijeriya ya kone harda na komai da komai sai an nemo bashi a wasu kasashe.

Zaku ce na gaya muku. IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post