Abinda Baka Ji Ba, Ba Kuma Zaka Taɓa Ji Ba Daga Bakin Buhari





@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

DONAL TRUMP YA YI KIRA A KOMA GA ALLAH

Tun ana fada kana musantawa, ana nuna maka kana kauda ido, dole ne ka yarda cewa Buhari ba shi da addini, ko kace babu addinin muslimci tare da shi.

Abu ne mai sauqi in ka nazarci yadda manyan mutane ke fitowa suna nuna damuwarsu game da wannan hali da ake ciki na barazanar cigaban yaduwar cutar Covid-19 a duniya baki daya.

Duk da cewa qirqirarren abu ne kuma tsararre wanda aka samar da shi don mallakar tunanin mutanen duniya da kuma illatar da addini, amma hakan bai hana shugaban qasar Amurka Donal Trump ya fito yayi kira cewa a koma ga Allah kan wannan annoba (tsararriya)donsamun mafita.

DANNA NAN👇
☞ ͡Ahkham: Hukuncin  Masu Zama Da Janaba Da Gangan.. Futa Na Ɗaya (1)
☞ ͡Shekaru Sha Huɗu Masu Albarka
☞ ͡Nice Suhaila Ibraheem Zakzaky, Wa zai Tausaya Min??


Amma abinda zai baka mamaki shine, har yanzu ta a taba ji daga bakin Buhari ya fito yana kira kan cewa a koma ga Allah ta hanyar yawaita istigfari, gyara halaye da kuma roqon Allah don samun sauqi daga wannan cuta ba.

Kamar yadda ba ka ji ba, kuma ba za ka taba jin wannan kalma ta fito daga bakinsa ba.

ABIN TAMBAYA ANAN

Shin, me yasa shi ba ya ambaton Allah a bakinsa?

Shin, wannan tsananta doka ita ce mafita kan wannan matsalar?

Waye har yanzu bai fahinci matsayin aqidarsa ba?

Shin, kuna gani yin shirunsa yayi daidai a koyarwar muslimci?

Daga wakilanmu na Bauchi zone.

~30th April, 2020.

WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post