Ɗabi'ar Mutum Ce Shaksiyyar Sa





DAGA SHAFIN MA,ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE

--TAREDA WAKILINMU RUHULLAH YOLA

shaksiyyar mutum aceshi wanene, to lalle alalhaqiqa shaksiyarka itace zata nuna kai wanene

Domin kuwa idan kaga mutum farkon ganinka dashi, yadda jikinsa ya bayyana kila dashi zaka auna kace shikazane kamar alal misali kaceshi wannan mutumin fari ne ko bakine, dogo ne ko gajere, ne tsoho ko yaro, ko abinda yayi kamada haka.

Amma inzaka zauna dashi kuka saba kuka dade tare, to in kaganshi wani irin Abu kake kallo, dabi'unsa kake kallo tunda yanzu kasanshi

LATSA NAN👇
☞ ͡Ku cika azumin ku, zuwa dare" – Faɗar Allah (T)
☞ ͡Iyali A Muslunci... Fita Na Uku (3)
☞ ͡Hukuncin Shan Ruwa


Mukaddara wannan mutumin yana da kyawun halitta da hancinsa mai Kyau da gashinsa me kyau, kuma mutum ne maison tsafta rigunansa fes-fes. Amma da aka zauna dashi sai akaga mai mugun haline bari muce alal misali da akazauna dashi akaga cewa me dauke -- daukene. To ranar da yazo fes--fes da da kyakkyawan tufarnan tasa yana gabatowa a ranka wakake ganin yana zuwa?? Barawo kake gani yanzu kaga anfara kaffa---kaffa

Kaga anan kyawunsa yazama abin da bahaushe kecewa kyawun dan maciji. Saboda yanzu ba kuma kyawun kake ganiba, mummunar dabi,arsa kake gani kaga wannan ashe ya nuna maka dabi'a itace mutum

Na,am muna iya cewa sifa zahiran Allah yayiwa mutum dadama bashi yayiwa kansaba, kodashi kyakkyawa ne Na halitta wannan inma da Wanda za,ayabawa akan kyawunsa, sai a yaba wa Allah Wanda yayi masa halitta. To amma wannan mummunar dabu'ar shiyayi wa kansa ba Allah yayi masa ba

#freezakzaky
#weareallzakzaky

KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post