MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE
Daga wakikin mu, Sharhabil Pandoss
Bayan samhn sanarwar da akai bayan an tabbatar da cewa; Abba yari ya kamu da cutar Coronavirus, har ake tunanin yiwuwar Mutane sha bakwai 17 daga manyan kasan nan da sujai mu'amala dashi bayan dawowarsa ana tunanin zasu iya zama suma sun kamu.
Ana tsammanin mutum biyu, Shugaban Kasa Buhari da Abba Kyari sun nemi alfarma domin barin Kasar Najeriya zuwa Kasashen waje domin neman maganin Corona Virus da ke daminsu. Kunga kenen rufa-rufa akai wa yan Nigeria da sunan Buhari bai oamu da wannan cuta ba.
Daga Majiya mai Tushe a nan garin Abuja.
Tags:
Labaran Duniya