Sabon salon fafatawar Abuja bayan bullowar annobar Covid-19

A Jiya Laraba 25 ga watan maris 2020, ‘yan uwa sun ci gaba da fafatawar Abuja na kira ga gwamnatin Nigeria data gaggauta sakin jagoran harkar Musulunci a Nigeria Sayyid Ibrahim Zakzaky, sai dai a wannan karon fafatawar tazo da sabon salo saboda bullowar annobar Covid-19.

(ROHOTON ABNA24.com) A Jiya Laraba 25 ga watan maris 2020, ‘yan uwa sun ci gaba da fafatawar Abuja na kira ga gwamnatin Nigeria data gaggauta sakin jagoran harkar Musulunci a Nigeria Sayyid Ibrahim Zakzaky, sai dai a wannan karon fafatawar tazo da sabon salo saboda bullowar annobar Covid-19.

‘Yan uwa sun tsaya ne a bangarori biyu na kan hanya suna dauke da hotunan Malam tare da rera taken kira ga hukuma data gaggauta sakin Malam[H].


KUBIYO A ZAURUKAN SADA ZUMUNTA NA FACEBOOK KUYI LIKE NA PAGE DINMU A QASA
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post