Rusa Hussainiyatu Zakzaky (H) Jos Bamu Manta Ba Kuma Bamu Yafe Ba.
--Idishia Jos.
A yau na ziyarci Markaz din mu na Jos da Gwamnatin Buhari da na Jihar Pilato Simon Bako Lalong suka rusa mana a ranar 10 ga watan Muharram ranar Ashura kenan.
A lokacin da ake rusawa wajen Sojoji, Folisawa, da 'Yan Banga suke bada umarmu a Zauna Gari banza suke rusa Markaz din. Tare da sace komai na ciki hadu da Komputoci na Malam Abdullahi Aljasawi, Kudin Asusun Zahra Relief, Kafet-Kafet, Littattafan Library, sce Wunduna, Kofiofi da kuma kona Alkur'anai, Da sauran kayayyakin ciki.
Nan wasu daga cikin hotunan Markazin Jos ne, kafin a rusa ana zaman Ashura da bayan an rusa. Zaku iya kallon sojoji da mutanen gari a wajen a lokacin rusawa.
Allah ka bi mana hakkin mu, bamu manta ba kuma ba bamu yafe ba, Allah saka mana wannan zalunci.
#FreeZakzaky
@Media Forum Jos.
Tags:
Daga marubata