Ma'asumah Nigerian 🇳🇬News Update
_TARE DA WAKILANMU;-
Mj.matashi Ibrahim.
Khadija lawan daura.
_Garemu sisters dangane da rayuwar da muke a social media.
_Dayawan mu sisters mun dauki online wurin shakatawa da gayu,wurin rage lokachi,wurin nishadi,just ayi chat a wuche.aah yakamata mudau online wurin isar da saqo. muyi amfani da damarmu ta hanyar isar da saqon harka Kuma a amfana dashi
_So dayawan lokachi muna qara tunasar da Yan uwa chewa online damache da Allah (t)ya bamu to yanada kyau muyi amfani da ita.
_Idan muka kara tunawa chewa har yanxu harkannan na buqatar mu ta kowani bangare.
_Mu sisters duk inda muke a online xakiji anata faman Mana magana saboda hakan a jikinmu yake.to mexae hana muyi amfani da damar wajen janyo hankalin al'umma.
_A matsayinki na wadda allah yayi mata daraja, da girma acikin Al'umma baki daya, mai zaisa baza ki girmama kankiba tinda ke mai girmace a wajan allah (T). Ni anawa ganin a matsayinki na Sister, chat da gayu bashine abin dazai samar miki da alkairiba a Social Media.
_Zan iya cewa mumata muna datasiri a Social Media ta kowanne bangare, in abun inbada misaline zan iya cewa da Sister zatai Posting akalla arana wata tana samun Like 100 da Comment 100 wata fiye da haka atakaice. Amma idan mukai duba ga yan uwanmu Brothers zakuga abin ya banbanta sosai.
_Idan harzakiyi Posting na photos naki kisamu masu nuna soyayya akansa, mai zai hana bazaki amfani da wannan damar wajan ganin cewa kema kinsamu wata dama takarawa malejin ladanki lodiba.
_Abin danake nufi da karawa malejin ladanki lodi shine. Kiyi amfi da hakan wajan ganin cewa kindaina saka photos naki dan kisamu Likes da Comments, saikiyi posting akan abin da yashafi addini naki, kinga idan kikai haka zaki amfana da abubuwa guda biyu na farko lada agurin allah nabiyu kuma kema zaki Kara karantuwa dakuma fa'idan tuwa.
_Gaskiya ni a iya nawa tinanin Social Media kama tayayi ace gamu Sister yazama makarantace, bawai wajan chat da Gayu bane. Muyi abin da zamuyi alfahari da kanmu zaifi ace munyi allah wadai dakanmu Sisters.
Insha allah zamu tsaya anan.
Tags:
Tunatarwa