Mu baga Shi'ar ba, balle gwagwarmayar!



MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE

Tare da: Abbagano

_Abu mafi takaici cikin halin da muke ciki shine: yanda muka ki kama Abu daya daga cikin ginshi kai na addini namu,_

_Idan mun Kira kan mu yan gwagwar Maya, to idan zamu tambaya kanmu shin halin da muke ciki yanzu haka tsarin tafiyar gwagwar Maya,_

_Mu dauko tsarin tafiyar gwagwar Maya a shekaru 10 na baya mu hada da yanzu mugani Yaya muka kasan ce,_

_Lokacin da aka kama wasu Yan uwa ne, yasa 'yayan jagora sukai shahada su sayyid ahamad da hameed, domin su sun tafi ne don kwato wadan Nan mutanen,_

_To mu'auna yanzu muga waye aka kama' ??_

_Mun Saba fadin cewa da wane nanan daba'a zauna haka ba, to shin shi wanen ba mutum bane irin mu!??   Da'ace yananan duk abinda zaiyi din to mumafa muna iya shi, to meyasa baza muyi ba??_

 *_TA FUSKAR SHI'ANCI KUWA!!!_*
🤷‍♀🤷‍♀🤷‍♀🤷‍♀🤷‍♀🤷‍♀🤷‍♀

_anan abin yafi bada tsoro ma, saboda yanayin mu akwai abin takaici, mu munki yin Sunnah munce shi'a zamuyi, to shin idan abin ka tambayi kanka ne kana yin abinda shi'ar tazo dashi ??_

_Shi'a batana nufin tsara program bane kadai ba,_

_Tsaya kaji me imam yace dangane da Yan shi'ar su._

_ﻋَﻦْ ﺟَﺎﺑِﺮٍ ﻋَﻦْ ﺃَﺑِﻲ ﺟَﻌْﻔَﺮٍ ‏( ﻉ ‏) ﻗَﺎﻝَ : ﻗَﺎﻝَ ﻟِﻲ : ﻳَﺎ ﺟَﺎﺑِﺮُ، ﺃَﻳَﻜْﺘَﻔِﻲ ﻣَﻦِ ﺍﻧْﺘَﺤَﻞَ ﺍﻟﺘَّﺸَﻴُّﻊَ ﺃَﻥْ ﻳَﻘُﻮﻝَ ﺑِﺤُﺒِّﻨَﺎ ﺃَﻫْﻞَ ﺍﻟْﺒَﻴْﺖِ؟ ﻓَﻮَﺍﻟﻠَّﻪِ، ﻣَﺎ ﺷِﻴﻌَﺘُﻨَﺎ ﺇِﻟَّﺎ ﻣَﻦِ ﺍﺗَّﻘَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻭَﺃَﻃَﺎﻋَﻪُ، ﻭَﻣَﺎ ﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﻳُﻌْﺮَﻓُﻮﻥَ ﻳَﺎ ﺟَﺎﺑِﺮُ ﺇِﻟَّﺎ ﺑِﺎﻟﺘَّﻮَﺍﺿُﻊِ، ﻭَﺍﻟﺘَّﺨَﺸُّﻊِ، ﻭَﺍﻟْﺄَﻣَﺎﻧَﺔِ، ﻭَﻛَﺜْﺮَﺓِ ﺫِﻛْﺮِ ﺍﻟﻠَّﻪِ، ﻭَﺍﻟﺼَّﻮْﻡِ، ﻭَﺍﻟﺼَّﻼﺓِ، ﻭَﺍﻟْﺒِﺮِّ ﺑِﺎﻟْﻮَﺍﻟِﺪَﻳْﻦِ، ﻭَﺍﻟﺘَّﻌَﺎﻫُﺪِ....._

_(Daga jabir daga abi ja'afar(as) yace: ya jabir shin ya ishi Wanda yake cewa shi Dan shi'a ne yace yana son ku ahlulbaity?_

_Se imam yace: wallahi ba kowane shi'ar mu sai Wanda yaji tsoron Allah yayi biyaiya gareshi, bai kasance ana sanin mu ba seda tawadi'u da kushu'i da rikon amana, da yawan anbaton Allah, da azumi, da salloli, da biyaiyar iyaye da cika alkawari.....)_

_Idan ka tambayi kanka ne shin duk katara wanna dabi'un ??🤔 Sannan katina imam har rantsuwa yayi yace ba kowane shi'ar muba se Wanda yazama yana aikata wanna abubuwan._

*(يَقُولُونَ بِأَلْسِنَتِهِم مَّا لَيْسَ فِي قُلُوبِهِمْ ۚ)*

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post