Mata ba masu raunin hankali bane, ba masu raunin addini bane, bare raunin Imani ★Part 1★




@MAASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE

mun jima ana karanta mana wannan maganar ana kuma jinginata ga annabi, wai dan yazo a manyan littafan mu irin su sahihu bukhari, da nahajul balaga
lalle zamu baje wannan hadisan da aka jinginawa manzon allah bisa hujjo ji,
domin duk abinda yasaba da QUR,AN lalle zamu hada kansa da bango, ko mucullahi kwandan shara
zanso yan uwa, su biyoni da idon basira tare da hankali, wanda yake iya faiyyace karya da gaskiya , wanda yake iya fayyace maganar manzon allah da wacce aka jingina masa
rokona ga masu karatu, da suyi kokarin binciken duk abinda na kawo, sannan Suyi kokarin bibiyar dukan rubutu na' don bazai yiwu ace a rubutu 1 su iya fahimtar inda na dosa ba"
domin dole yana bukatar tsawai tawa, wanda hakan zai hana shi yiwuwa a rubutu 1 ba, dole yana bukatar a kalla rubutu 10 ko sama da haka, kudai kuyi kokarin bibiyar mu lokaci bayan lokaci

mu hadu a rubutu na gaba

abbagano

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post