Mai zai hana ka fadawa Allah ka fasa addinin nashi?



MA'ASUMAH NIGERIAN🇳🇬NEWS📃UPDATE

MJ.Matashi Ibrahim {Sauyi}

_A matsayinka na wanda yake amsa sunan wanda za'a iya kalla ace ya suffantu da addini a fuska to mai kaiwa addinin? Kullin kowa daya ganka yaga ma'abocin addini amma kuma kai akaran kanka kasan baka suffantu da ayyikan addininba, kawai kana kama dama'abota addininne, to wanne mataki kadauka akan hakan?

_Idan da ace suffa ita take nuna mutum ba aikiba lallai Zan iya cewa kowa mai kyawun dabi'ane, dalili shine kusan duk al'umma idan kakalli fuskarsu sai kaga kusan takowa da rahama. Amma abin bahaka yakeba mafi akasarin mutane sundoru akan nuna fuska, ba'aikin fuskarba.

_A gaskiyar magana ni anawa ganin dakuma mahangata mafi akasarinmu bama iyayin abin da addinin allah zaiyi alfahari damu. Amma idanda ace kowa daga cikinmu wani abu zaisa meshi, sai kaga munkai dauki domin muburgeshi kokuma muma masa rai innamu yazo zaimana.

_Kuma gaskiya hakan damuke bakaramin cutar da kanmu mukeba, idan dazamuzo mutsayu wajan ganin cewa addinin allah ya kafu daram, dasai mufi hak jindadi akan mutsaya muna burge kanmu.

_Da yawanmu munmanta cewa mu yan sakon allahne,to mun isar da sakon kokuma jira muke shiyazo dakansa ya isar da sakon. Idankwa hakane zan iya cewa munyi butulci, sakamakon kauracewa dokarsa da mukakiyi.

_Munkasa mutai makawa wannan bawan Allah Sayyid Zakzaky (H), kuma bawai bazamu iyaba a'a sakacinmune yajanyo harmuke ganin cewa mu masu saunine.

_Bamu dawata mafita kokuma hanyar nasara muddin bamu taimakawa Sayyid Zakzaky ba.

_MA'ASUMAH NIGERIAN🇳🇬NEWS📃UPDATE

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post