Shafi domin kai da al'ummar ka
Ma'asumah Nigerian News Update
Abbagano
________________
4-
ﻣﻦ ﻋﻤﻞ ﺻﺎﻟﺤﺎ ﻣﻦ ﺫﻛﺮ ﺃﻭ ﺃﻧﺜﻰ ﻭﻫﻮ ﻣﺆﻣﻦ ﻓﻠﻨﺤﻴﻴﻨﻪ ﺣﻴﺎﺓ ﻃﻴﺒﺔ ﻭﻟﻨﺠﺰﻳﻨﻬﻢ ﺃﺟﺮﻫﻢ ﺑﺄﺣﺴﻦ ﻣﺎ ﻛﺎﻧﻮﺍ ﻳﻌﻤﻠﻮﻥ ( 97 ) ﺍﻟﻨﺤﻞ
Aya ta hudu itama tana magana akan aikin kirki ne.
5
( ﺇﻥ ﺍﻟﻤﺴﻠﻤﻴﻦ ﻭﺍﻟﻤﺴﻠﻤﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ ﻭﺍﻟﻤﺆﻣﻨﺎﺕ ﻭﺍﻟﻘﺎﻧﺘﻴﻦ ﻭﺍﻟﻘﺎﻧﺘﺎﺕ ﻭﺍﻟﺼﺎﺩﻗﻴﻦ ﻭﺍﻟﺼﺎﺩﻗﺎﺕ ﻭﺍﻟﺼﺎﺑﺮﻳﻦ ﻭﺍﻟﺼﺎﺑﺮﺍﺕ ﻭﺍﻟﺨﺎﺷﻌﻴﻦ ﻭﺍﻟﺨﺎﺷﻌﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺘﺼﺪﻗﻴﻦ ﻭﺍﻟﻤﺘﺼﺪﻗﺎﺕ ﻭﺍﻟﺼﺎﺋﻤﻴﻦ ﻭﺍﻟﺼﺎﺋﻤﺎﺕ ﻭﺍﻟﺤﺎﻓﻈﻴﻦ ﻓﺮﻭﺟﻬﻢ ﻭﺍﻟﺤﺎﻓﻈﺎﺕ ﻭﺍﻟﺬﺍﻛﺮﻳﻦ ﺍﻟﻠﻪ ﻛﺜﻴﺮﺍ ﻭﺍﻟﺬﺍﻛﺮﺍﺕ ﺃﻋﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﻟﻬﻢ ﻣﻐﻔﺮﺓ ﻭﺃﺟﺮﺍ ﻋﻈﻴﻤﺎ )
( 35 ) ﺍﻷﺣﺰﺍﺏ
Ka duba yanda Allah yake daidata mace a wajen taklifi da namiji, amma a haka suke cewa wai mace nada tawayar Addini.
6-
( ﻭﻣﺎ ﻛﺎﻥ ﻟﻤﺆﻣﻦ ﻭﻻ ﻣﺆﻣﻨﺔ ﺇﺫﺍ ﻗﻀﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺭﺳﻮﻟﻪ ﺃﻣﺮﺍ ﺃﻥ ﻳﻜﻮﻥ ﻟﻬﻢ ﺍﻟﺨﻴﺮﺓ ﻣﻦ ﺃﻣﺮﻫﻢ ﻭﻣﻦ
ﻳﻌﺺ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺭﺳﻮﻟﻪ ﻓﻘﺪ ﺿﻞ ﺿﻼﻻ ﻣﺒﻴﻨﺎ )
( 36 ) ﺍﻷﺣﺰﺍﺏ
Hatta a bangaren Hani, Allah yana daidaita mace da namiji ne, Idan ya hana namiji abu sai
kaga ya hana mace.
amma a haka ake siffantata da tawayar addini.
BILLAHI ALAIKUM !!!
Dukkan ayar danabi a alkur'ani tana magana ne akan mumini namiji ko mace, zasu iya kaiwa cikakken imaninsu, amma wai an kawo wasu ruwayoyi suna cewa wai ma'aunin shine: idan mace ce to tanada nakasu a
addininta.
Miyasa zamu ajiye Alkur:ani mu dauki ma'aunan da zai iya yiwuwa jinginawa Annabi akai??.
Allah ya kyauta.