LABARI DA DUMI DUMIN SA DAGA KADUNA PRISON

Meke Faruwa a Babban Gidan Yarin Kaduna?

Breaking News

Da wani dalilin Sojoji Soka kawo Hari gidan Yarin Kaduna?

Yan zu haka Sojoji ne ke ta harbe harbe a gidan kurkukun Kaduna in da a ke tsare da Sheikh Zakzaky.

Wannan lamari dai yan zu haka Sojoji na cigaba da harbi da sunan wai a kawai yan gidan yarin da ke kokarin balle gidan yarin, Sakamakon Cutar Coronavirus.

Ana bukatar yan uwa a duk inda suke su cigaba da addu'o'i da salloli da fatan Allah ya kare mana jagoran mu, Allah ya mai da dukkan sharrin su a kan su.

Sanarwa daga Da'irar Kaduna

Kaduna Press

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post