KIRA GA AZZALUMAN MAHUKUNTAN JIHAR KATSINA
Dami kuka rage su malam muhammad kabir imam malumfashi
Malam Kabir Imam baku rage shi da komi ba bisa zaluncin da kukai masa Sai ma karamasa daukaka da girman daraja da kuka Kara Masa a cikin garin malumfashi da ma fadin duk inda Kiran malam Ibrahim yaqub al-zakzaky(h)ya Kai.
Tun daga ranar da kuka je gidansa da sanyin safiyar juma'ah 21/02/2020 kuka Kama shi bisa zalumchi har zuwa yau al'ummar garin malumfashi na cigaba da yi maku tofin Allah tsine,Kuma wallahil azeem Sai wannan tsinuwar ta bayin Allah ta biku KU bar ganin kune yau a kan kujera akwai ranar kin dillanci na zuwa tun a nan duniya.
Jinginawa malam Kabir Imam kalmar batanci ta ta'addanci ba karamin wauta da bayyanar da jahilcin ku bane kukayi a fili,duniya zata yi maku dariya Kuma masu hankali zasu Kara tabbatar da Baku San me kuke yi ba.
Malam Kabir Imam mutum ne wanda ya fito daga gidan ilimi da tarbiyya,duk gidan su malam Kabir Imam Babu wani Wanda zaka ambaci sunansa kaji anyi Allah wadarai da shi,balle malam Kabir wanda aka yi Masa shaida da hakuri da son zumunci da riko da gaskiya da tsayuwa gyam kan gaskiya batare da tsoro ko shakkar wani abin halitta ba,Wanda hakan ne yasa kuka Kama shi Wai don KU bakanta shi a idon duniya wanda hakan ba zai taba nasara ba.
Mahaifin malam Kabir Imam wato marigayyi malam Muhammad maja baki(Allah ya Kara Masa rahama a makwancinsa)babban waliyin Allah ne Kuma duk wadan da suka yi zamani da shi sun shaida hakan,Kuma shine limamin farko a garin malumfashi.
Ansan mahaifin malam Kabir Imam da tsayuwa kan gaskiya da aikata ta,Kuma haka ya Gina zuriyarsa Mai albarka kamar yadda malam Kabir Imam yake.
shiru kan zalumcin da aka yima malam Kabir Imam cin amanar mahaifinshi NE Wanda ya bayar da gagarumar gudummuwa ga al'ummar garin malumfashi ta hanyar basu ilmin Addini.
Da wannan dalilin ne marigayyi tsohon Galadiman katsina hakimin malumfashi yaki amincewa da cin zarafin Yan uwa almajiran malan zakzaky(h)na garin malumfashi inda yake fadar cewa in har muka Bari aka taba su munci amanar iyayensu da muka zauna lafiya da su.

Tags:
Labaran Duniya