@MA ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE @
Ammar Ummar Udawa
.....
Kamfanin kula tsara birane na jihar Kaduna (KASUPDA) Ta fitar da wata takarda mai dauke da sa hannun shugabanta, kan kudurin rushe Kasuwar bacci dake Kaduna, a bisa umarnin gwamnatin jihar Kaduna......
Takardar sa hanun rushe kasuwar bacci
An dai baiwa 'yan Kasuwar kwanaki 3 da su kwashe dukiyoyinsu dake wurin, a jibi litinin ake cika wa adin cikar kwanakin.
Ammar Ummar Udawa
—M. N. N. U
—07/03/2020
Tags:
Labaran Duniya