Rohoton ni daga jihar Kano na cewa jami'an tsaro sun kama Sarki Sanusi sun tafi da shi.
Daga --Idishia Jos.
Sai dai babu wani cikakken bayani dangane da inda aka tafi da shi ko kuma halin da yake ciki
Rahotanni daga Fadar Sarkin Kano na bayyana cewa jami'an tsaro na harba hayaki mai sa hawaye a fadar sarkin Kano bayan tsige shi.
Wakilan BBC sun ce jami'an tsraon sun kutsa har cikin gidan sarkin inda mata suke, sai dai matan sun yi ta mayar da martani da jifa da duwatsu.
A yanzu haka kuma daga kano rohoton da yake fitowa shine.
Ga wasu daga cikin Hotunan.
Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Update.

Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai a gidan gwamnati a yau, jim kadan bayan sauke Sarki Sanusi.
Gabanin nadin nasa shi ne sarkin sabuwar masarautar Bichi da Gwamna Ganduje ya kirkira a shekarar 2019.
Ga wasu daga cikin Hotunan.
Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Update.
Tags:
Labaran Duniya