Takaitaccen tarihin Abul Fadalul Abbas
Farinciki mara yankewa da zuwan jarumi mai murza hanci azzalumai marikin tuta kykykyawan bani hashim Wanda yasadaukar da komai nasa saboda dan uwansa kuma imaminsa jagoransa masoyinsa imam Hussain (a.s)wato Abul fadl Abbas
Anhaifi Abul fadl Abbas a rana irin tayau wato 4 ga sha,aban a shekara ta 26 bayan hijira kusan shekara 22kenan tsakaninsa da imam Hussain (a.s)
Mahaifinsa:ima m Ali (a.s)dan abi dalib
Mahaifiyarsa:fadi ma yar hizam dan khalida daga kabilar bn kilab
Matar da tafifita yayan sayyida fadima akan nata har tace adena kiranta da fadima saboda ka yayanta hassan(a.s)da Hussain (a.s)suji yatuna masu sayyida Zahra Amman akirata da mai masu hidima sayyasa imam Ali yake ce mata umubanin" wato Maman yara
Yanada lakubba dayawa wasu daga ciki:Abbas saboda jarumta kamar zaki yake tunkarar makiya sayyasa ake cemasa Abbas
Yafito daga gidan jarumta kafin auran mahaifyarsa imam Ali yace ma dan,uwansa akil saboda da yanada ilimin nasaba yanason mace Amman Wanda tsatsan su jarumai ne domin ta Haifa mai yayan dazasu taimaka ma imam Hussain
Ana cemai kamaru banee jashim، watan bn Hashim saboda tsananin kyansa
Da kuma mai shayarwa safa:saboda shine yake kula da shayar da al,umma ruwa alokacin Karbala
Ina taya jagorana da daukakin muminai murna da haihuwar Abulfadalul abbasul karar by
Auwal Yusuf Muhammad
Ma'asumah Najeria news Updete
#29/3/2020
Tags:
Munasabobi