SAQON SHAIKH ZAKAZAKY (H)
👇🏼
HAKKIN SHUHADA
"Naira dari ne kawai? (Hakkin Shuhada a wata), to wannan ya zama mafi karanci, in har ya zama wannan din ma baka bayar ba, *to lallai ka yi sake da Hakkin Shahidi*.
"Naira 100—100 ko da yake bashi da yawa, amma idan aka samu mutum miliyan dari suka bada naira 100 - 100 nawa kenan? Miliyan dari kenan. Kaga Ana batun mu Miliyoyi ne. To da mutum miliyan daya za su bada naira dari kaga miliyan dari kenan, to Miliyan dari in suka bayar a shekara, miliyan dubu da Miliyan dari biyu kenan ko?
"Da ace Ana bayarwa da ainihin kudi ne mai yawa, duk da kai ba za Ka ji ka yi ba. To banda wannan bayan ka ba da mafi karanci ya zama kuma ka ba da kari in zai yiwu."
— Sheikh Ibraheem #Zakzaky @Yaumus Shuhada 2013 a filin Polo, Zaria.
Auwal Yusuf Muhammad
Ma'asumah Nigeria News Updates
#19/3/2020.

Tags:
Tunatarwa