SHAFI DOMIN KAI DA AL'UMMAR KA!
MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE
Tare da: Bin Haroun Sigau
Ciki har da wata babbar mota cike da mutane da ke niyyar shiga jihar.
A makon da ya gabata ne gwamnatin jihar ta Kano ta dakatar da shiga da fita garin a yunkurin ta na dakile yaduwar cutar coronavirus.
KARANTA WANNAN- Ƴan bindiga sunyi garkuwa da wasu mutum biyu ƴan ƙàsar China a Ebonyi
Gwamnan da kansa ya raka motocin da ya kama zuwa ofishin 'yan sanda ma fi kusa, kamar yadda mai taimaka wa gwamnan kan kafofin sadarwa na zamani Salihu Tanko Yakasai ya wallafa a shafinsa na Twitter.
Tags:
Labaran Duniya