@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
Babu kokonto cewa zalunci ba ya dorewa, kuma azzalumai ba sa dawwama.
Da ace zalunci na dorewa da Annabi (S.A.W.W)bai kawo qarshensa a zamaninsa ba, sannan da Fir'auna ya wanzu zuwa wannan zamani.
Batun CORONAVIRUS da ake kururuta shi ba zai taba kawar da tunaninmu ko hankalinmu daga tuna wannan zalunci da matsiyaciyar gwamnatin Nigeria ta yiwa jagoranmu Sayyid (H)da almajiransa ba.
KU KARANTA: Tarayya da mutane ma'abota addini!
Domin yana daga cikin makircin Yahudu yada (spread) wannan cuta har cikin wannan qasa don a shagaltar da jama'ah daga tunanin zaluncin da ake yiwa raunana.
Idan babu mutuwa a kusa akwai qarewar mulki. Kuma damar da suke da ita kenan ta mulki, da zarar mulki ya gushe iko ya gushe tare da su.
Mai nisan kwana dai zai ga qarshen wannan zalunci da mummunan qarshe na azzalumai.
Saboda haka ba mu taba yin shiru wajen bayyanar da zaluncin da ake cigaba da yi mana ba, musamman ma ga jagoranmu Sayyid (H)da mai dakinsa malama Zeenat .
FREE
S
A
Y
Y
I
D
ZAKZAKY (H)!
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
09039791509
~31st March, 2020.