Dokoki 17 ga mace saliha –Gabatarwa ta 2




@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

HAQQOQIN DA SUKA ZAMA WAJIBAI GARE TA

Akwai wasu dokoki aqalla da basu gaza goma sha bakwai (17)ba wadanda ya kamata a same su ga dukkan mace saliha.

Akwai buqatar saninsu ga mata domin su auna su da kansu don su gano shin, suna daga cikin mata salihai ko ba su daga ciki.

Idan suna daga ciki ko kuma ace sun tattara wadannan dokoki to, sun rabauta, idan kuma ba su daga ciki ya zama ba su daga cikin salihan mata.

Su wadannan dokoki za mu kawo su ne daya-bayan-daya don mu nazarce su a tsanake.

Ku biyo mu a hankali insha Allah.

Daga wakilanmu na Bauchi zone.

Tare da Ado Isah Guda.

        08137925034

~7th March, 2020.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post