Coronavirus kodai makircin yahudu???



@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

Allah (T)ya qarawa Sayyid (H)lafiya ya kuma ba shi kariya daga sharri, makircin wadannan azzalumai ma su yiwa Yahudawa aiki.

Shi kadai ya kasancr jagora mai fallasa dukkan wani sharrin Yahudu da kuma nunawa al'umma mafita cikin kowanne sarqaqiya da kuma makircin da aka shigo da shi don yiwa muslimci da musulmi illa.

A baya an qirqiro wata cuta wacce suka kirata da EBOLA, aka riqa kururutata da kuma lalata dukiyar qasa wacce za a yiwa al'umma aiki da sunan magance wannan cuta.

Daga baya aka qara qirqiro wata cutar mai suna LASSA, zuwa yanzu sun zama tarihi kamar ma ba ayi su ba.

Sai yanzu kuma aka qara qirqiro wata sabuwar cuta wacce suka rada mata suna wai ita CORONAVIRUS wacce ake son,yin amfani da ita wajen hana yin aikin,Hajjin bana.

Wannan abu a sarari yake in akayi la'akari da matakin da yaron Yahudu na Saudiyyah ya soms dauka na hana musulmai haduwa a masallatai don,yin sallar jam'i.

Ba mu san inda wannan makirci zai tsaya ba, sabods haka ya zama wajibi akan musulmi da su fito su qalubanci wannan makirci , in kuwa ba haka ba za ayi musu sakiyar da ba ruwa!

Allah ka sawwaqa tare da qwato mana shiryayye mai shiryar damu SAYYID ZAKZAKY (H).

Daga wakilanmu na Bauchi zone.

Tare da Ado Isah Guda.

        09039791509

~18th March, 2020.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post