MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE
Daga: Ammar Umar Udawa
Hazbunallah Wani'imal Wakil, Ya Rabbi!
Allah ya yiwa Dr. Shirin Rouhani-Rad rasuwa sanadiyyar kamuwa da cutar #Coronovirus. Likitar 'yar kasar Iran har bayan ta kamu da cutar tana kar6ar magani, amma bata fasa aikin ceton marasa lafiyar ba.
A wannan hoto zamuga duk da tana kar6ar magani amma tana zaune a ofishinta bakin aiki. Muna rokon Allah ya kar6i shahadarta.
Tags:
Cuta da Magani