MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE
Daga: Abbagano
Sau dayawa daga cikin malaman Sunnah, sun tafi akan cewa annabi (s) yayi wafati batare da yagaya musu wanene zai maye gurbin sa ba,. Bayan bayanan,hakan nema yasa suke ganin zabin khalifa na annabi yana hannun mutane ne dakan su.
Kuma hakika hakan ne yafaru a gaske, domin khalifan farko na manzo anyi taro ne aka zabe shi, sannan khalifa na biyu shi Kuma khalifan farko ya nada shi kafin mutuwar sa, shikuma khalifa na biyu dazaya mutu ya aiyana mutane guda shida ne, Wanda aciki mutum 6 za'a Sami khalifa na manzon Allah (s). Cikin su akwai 1-aliyu bin abi dalib 2- Usman bin afn 3- abdurrahaman bn auf 4- dalha 5- zubairu 6- sa'id bin abi wakas
Wannan sune mutum 6 da khalifa na 2 ya aiyana domin samun khalifan sa acikin su,sannan ya kasa mutum 6 Nan kaso 2 ya yace bangaren da yakasan ce cikin su akwai abdurrahaman bn auf sune zasu zabi khalifa, Kuma hakan tafaru aka zabi khalifa na uku.
A karshen rayuwan khalifa na uku ne takai da ankashe shi, batare daya aina Wanda zai khalifan ceshi ba bayan sa.
Hakan yasaka mutane sukaiwa imam aliyu mubayi'a
SHIN ANNABI BAI AYYANA MUSU DA KANSA BANE??
babu shakka annabi ya aiyana musu wanene khalifa a bayan sa Lokacin da Allah ya Umar ce shi.
( يَا أَيُّهَا الرَّسُولُ بَلِّغْ مَا أُنزِلَ إِلَيْكَ مِن رَّبِّكَ ۖ وَإِن لَّمْ تَفْعَلْ فَمَا بَلَّغْتَ رِسَالَتَهُ ۚ وَاللَّهُ يَعْصِمُكَ مِنَ النَّاسِ ۗ إِنَّ اللَّهَ لَا يَهْدِي الْقَوْمَ الْكَافِرِينَ )
المائدة (67) Al-Maaida
Yã kai Manzo! Ka iyar da abin da aka saukar zuwa gare ka daga Ubangijinka. Kuma idan ba ka aikata ba, to, ba ka iyar da manzancinSa ba ke nan. Kuma Allah Yanã tsare ka daga mutãne. Lalle ne, Allah bã Ya shiryar da mutãne kãfirai.
Wannan aya ta nuna Mana wani Abu Mai mutukar mahimman ci tare da hadari.
Wannan ayar ta saukane a karshen shekarun annabi ne,Wanda a daidai wannan Lokacin ne yafi cancan ta ya nada khalifa nasa a bayan sa.
Kuma hakan ne yafaru bayan dawowar annabi daga hajjin sa na karshe suka Tsaya a wani guri tsakanin makka da Madina, (juhufa) kusa da (gadir khm) domin Nan ne mararrabar hanyar mutane dayawa.
Kafin mutane su tafi ne annabi yasa a taru domin zai gaya musu Abu Mai muhimman ci.bayan kowa yazo ne annabi yasa akai masa manbari da abin hawan rakumi,ya taka yahau ya Mike yafara bayani
(Yaku mutane Ku saurare ni Zan baiyana muku, domin bansaniba kila bazan sake haduwa daku ba daga wannan shekarar.
Sannan annabi yace yaku mutane shin Kuna jiyo sauti na?? Sukace eh ya rasulullah, daga Nan gurin yayi shiru,bakajin sautin komi Sena iska.
Annabi yace kubani labarin abinda zaku aikata a bayana, akan wadannan Abubuwa guda biyu masu girma, wadan da Zan bar muku su.
Sukace wadanna Abubuwa ne ya annabin Allah ?
Annabi yace alkur'ani da iyalan gidana, wadan da Idan kuka rikesu bazaku bataba a bayana ,domin Allah (t) Mai girma da tausayi yagaya mun, cewa su su biyun bazasu rabu ba har se sun iske Ni a bakin tafki na alkausara, Idan kuka gabace su kun halaka
Idan kuka Saba musu Nan ma kun halaka,
Sai yadaga kansa Yana duban Ali, !!! Ya daga hannun imam Ali yadda kowa zai iya hango shi,sannan yafadi Yana cewa
Allah shine shugabana Ni Kuma shigaban muminai, Wanda nakasan ce shugaban sa' to ga Ali shima shugaban sane)